Allah ya bawa dukkan Mai Haqqi Haqqinsa, kuma babu wata Wasiyya ga mai Gado, Kuma Xa na Ubansa ne, Kuma Karuwa za'a jefeta ne, Kuma duk wanda ya danganta Kansa zuwa Wanin Mahaifinsa ko Maulansa don yana qyamarsu to la'antar Allah ta tabbata a gare shi, Kuma Allah ba zai karvi wani aiki ko sadaka…

Allah ya bawa dukkan Mai Haqqi Haqqinsa, kuma babu wata Wasiyya ga mai Gado, Kuma Xa na Ubansa ne, Kuma Karuwa za'a jefeta ne, Kuma duk wanda ya danganta Kansa zuwa Wanin Mahaifinsa ko Maulansa don yana qyamarsu to la'antar Allah ta tabbata a gare shi, Kuma Allah ba zai karvi wani aiki ko sadaka daga gare shi ba

[Ingantacce ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Wasiyya