Lallai cewa a cikin littafin da Manzon Allah SAW ya rubuta zuwa Amr Bn Hazm lallai cewa kada wanda ya tava Qur'ani sai yana da tsarki

Lallai cewa a cikin littafin da Manzon Allah SAW ya rubuta zuwa Amr Bn Hazm lallai cewa kada wanda ya tava Qur'ani sai yana da tsarki

Daga Abdullahi Bn Abi bakr Bn Hazm "Lallai cewa a cikin littafin da Manzon Allah SAW ya rubuta zuwa Amr Bn Hazm lallai cewa kada wanda ya tava Qur'ani sai yana da tsarki"

[Ingantacce ne] [Malik Ya Rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi]

التصنيفات

Hukunce Hukunce Al-qur’ani