إعدادات العرض
1- Manzon Allah SAW ya kasance yana anbaton Allah a kowane yanayi yake
2- Lallai cewa a cikin littafin da Manzon Allah SAW ya rubuta zuwa Amr Bn Hazm lallai cewa kada wanda ya tava Qur'ani sai yana da tsarki