إعدادات العرض
Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi
Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce:"Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi"
[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी සිංහල Kurdîالشرح
Anas -Allah ya yarda da shi- yana bada labari game da hanin Annabi SAW kan a xaure Dabba da ranta don a kasheta da Ranta da harbi da kibiya, ko mai kama da hakan har ta Mutu; kuma ya hana hakan saboda a cikinsa akwai Azabtar da Dabbobiالتصنيفات
Haqqin Dabbobi a Musulunci