إعدادات العرض
1- Manzon Allah SAW ya hana duka a fuska, da shaushawa a Fuska
2- "Kaji Tsoron Allah cikin wadan nan Dabbobin da basa Magana, saboda ku hau su suna lafiya, kuma kuci (Namansu) Lafiya
3- Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi
4- Mun kasance tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a cikin tafiya, sai ya tafi wata buƙatarsa, sai muka ga wata tsuntsuwa tare da 'yayanta biyu, sai muka ɗauke su, sai tsuntsuwar ta zo tana fakan-fakan (tana nemansu), sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya zo, sai ya ce: «Waye ya raba wannan da ɗanta? ku maida mata da ɗanta», kuma sai ya ga wasu ramin tururuwa wanda muka ƙona shi, sai ya ce: «Waye ya ƙona wannan?» mukace: Mune. Ya ce: @«Babu wanda yake yin azaba da wuta sai Ubangijin wuta».
5- Ganin cewa kare na zaune a cikin kududdufi, kuma kusan kishirwa ta kashe shi, lokacin da wata karuwa ta ganta a matsayin karuwa ga Banu Isra'ila, don haka ta firgita da shi.
6- Manzon Allah SAW ya ga wani jaki an masa zanen wuta a fuskarsa, sai ya Musanta hakan