إعدادات العرض
1- Kada ku yi salla a kanku. Kada kuyi addu’a akan yayan ku, kar ku kira kudin ku, kar ku yarda da Allah na awa daya da aka gabatarda kudiri kuma zai amsa muku
2- Allah ka kuvutar da Ayyash Bn Abi rabi'a Ya Ubanhiji ka kuvutar da Sakamah Bn Hisham Ya Ubangiji ka kuvutar da Al-walid Bn Alwalid, Ya Ubangiji ka kuvutar da raunanan Muminai, Ya Ubangiji ka tsananta Kamunka ga Mudhar, Allah ka sanya musu yinwa kamar Shekarun Annabi Yusuf