Idan Xayanku zai yi Sujada kada ya Durkusa kamar yadda Raqumi yake Durqusawa, ya fara sanya Hannayensakafin Guiwoyinsa

Idan Xayanku zai yi Sujada kada ya Durkusa kamar yadda Raqumi yake Durqusawa, ya fara sanya Hannayensakafin Guiwoyinsa

Da Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Idan Xayanku zai yi Sujada kada ya Durkusa kamar yadda Raqumi yake Durqusawa, ya fara sanya Hannayensakafin Guiwoyinsa"

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]

الشرح

Wanna Hadisin yana bayanin hanyar da ake saukowa don yin Sujada, kuma ita ce cewa zai sanya Hannayensa kafi guiwoyinsa, wasu kuma Hadisan suka zo da saukowa da Guiwoyi kafin Hannaye, to baki xayan Al-amuran biyu sun halatta ba za'a ga laifin wanda yayi su ba

التصنيفات

Sifar Sallah