Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna

Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna

Daga Adullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su cewa Manzon Allah SAW Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna; wannan don qarfafa guiwa da kuma zaburarwa a gare su kan Jahadi

التصنيفات

Hukunce Hukunce da Mas'alolin Jahadi