إعدادات العرض
Kada Ku haxani da Allah a wajen roqona,na rantse da Allah babu wanda zai tanbayeni daga cikinku wani abu sai inbasashi abunda ya roqa ina kuma ina mai fushi da shi, kuma Allah ya sanya Masa Al-barka cikin abunda na bashi

Daga Mu'awiya Bn Abi Sufyan -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Kada Ku haxani da Allah a wajen roqona,na rantse da Allah babu wanda zai tanbayeni daga cikinku wani abu sai inbasashi abunda ya roqa ina kuma ina mai fushi da shi, kuma Allah ya sanya Masa Al-barka cikin abunda na bashi"
[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]