إعدادات العرض
1- Kada Ku haxani da Allah a wajen roqona,na rantse da Allah babu wanda zai tanbayeni daga cikinku wani abu sai inbasashi abunda ya roqa ina kuma ina mai fushi da shi, kuma Allah ya sanya Masa Al-barka cikin abunda na bashi