إعدادات العرض
Yayin da Annabi SAW ya Iso daga Yakin Tabuka Mutane sun tare shi, sai na tare shi ni da Yara a Saniyyatil Wada'a
Yayin da Annabi SAW ya Iso daga Yakin Tabuka Mutane sun tare shi, sai na tare shi ni da Yara a Saniyyatil Wada'a
An rawaito daga Al-Sa'ib Bn Yazid -Allah ya yarda da shi- yace: "Yayin da Annabi SAW ya iso Madina- daga yakin Tabuka Mutane sun tare sai na tare shi tare da Yara, kuma a cikin wata Riwayar ya ce:"Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa"
[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी සිංහල ئۇيغۇرچەالشرح
Ma'anar hadisin: - Al-Saib bin Yazid - Allah ya yarda da shi - ya ce Annabi - SAW- lokacin da ya zo daga yaqin Tabuka, mutane - waxanda suka bari daga yaqin neman gafara da wasunsu - suka tafi gidan bankwana don karvar sa - tsira da aminci su tabbata a gare shi - lokacin da Dawowarsa. Al-Saib bin Yazid ya fita tare da yaran Madina don ganawa da Annabi - SAWالتصنيفات
Hijira