Zakaria - amincin Allah ya tabbata a gare shi - kafinta ne

Zakaria - amincin Allah ya tabbata a gare shi - kafinta ne

Da hadisin Abi huraira Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce: Zakaria - amincin Allah ya tabbata a gare shi - kafinta ne

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

Shi, Allah ya kara masa yarda, ya fada a cikin wannan hadisin cewa sana'ar da Zakariya - amincin Allah ya tabbata a gare shi - ta kasance yana samu ne daga ita: aikin kafinta ne.

التصنيفات

Annabwa da Manzanni da suka gabata -Amincin Allah a gare su