Duk wanda ya gan ni a cikin mafarki zai gan ni a farke - ko kuma kamar ya gan ni a farke - Shaidan ba zai yi koyi da ni ba.

Duk wanda ya gan ni a cikin mafarki zai gan ni a farke - ko kuma kamar ya gan ni a farke - Shaidan ba zai yi koyi da ni ba.

Daga Abu Hurairah, yardar Allah ta tabbata a gare shi, wanda ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk wanda ya gan ni a cikin mafarki zai gan ni a farke - ko kuma kamar ya gan ni a farke - Shaidan ba zai yi koyi da ni ba."

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Ladaban Mafarki