Na karshensu ya shayar da mutane

Na karshensu ya shayar da mutane

Daga Abu Qatada al-Ansari da Ibn Abi Wafa - Allah ya yarda da su - a cikin isnadi cewa: “Na karshensu ya shayar da mutane”.

[Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun] [Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

Wanda yake shan ruwa, madara, kofi, shayi, da sauransu, shine na karshe a sha

التصنيفات

Ladaban cin Abinci da Shan Abun Sha