Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta

Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta

Daga Samurata Dan Jundub Allah ya yarda da shi yace: "Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta".

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Sallatar mamaci hakki ne na wajibi ga ko wane mamaci cikin musulmi: namiji ko mace, karami ko babba, shi ne Samurata ke bamu labari cewa yayi salla a bayan Annabi lokacin da yake salla ga wata mata ta rasu a sanadiyar jinin haihuwa, sai Annabi tsira da aminci ya tsaya a saitin tsakkiyarta.

التصنيفات

Yadda ake sallah ga Mamaci