Yardar Allah tana cikin gamsuwa ta iyaye, da fushin Allah a cikin fushin iyaye

Yardar Allah tana cikin gamsuwa ta iyaye, da fushin Allah a cikin fushin iyaye

A kan Abdullah bin Amr - Allah ya yarda da su duka - a kan annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Yardar Allah tana cikin gamsuwa ta iyaye, da fushin Allah a cikin fushin iyaye."

[Hasan ne ta wani Sanadin] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]

الشرح

A cikin wannan hadisin, Allah madaukaki ya sanya yardarsa daga yardar iyaye, da kuma fushinsa daga fushinsu, don haka duk wanda ya gamsar da su ya faranta wa Allah Madaukaki rai, kuma duk wanda ya bata musu rai ya fusata Allah Madaukakin Sarki.

التصنيفات

Falalar bin Iyaye, Kyawawan Halaye