إعدادات العرض
Lallai Musulmi idan ya gaida Dan Uwansa Musulmi yana cikin fukakukan Al-jannah har sai ya dawo"
Lallai Musulmi idan ya gaida Dan Uwansa Musulmi yana cikin fukakukan Al-jannah har sai ya dawo"
An rawaito daga Sauban -Allah ya yarda da shi- daga Annabi -Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai Musulmi idan ya gaida Dan Uwansa Musulmi yana cikin fukakukan Al-jannah har sai ya dawo, aka ce ya manzon Allah Me nene Khurfar Al-jannah? ya ce: Fukafukanta"
[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Bahasa Indonesia Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी Français සිංහල Kurdî Русскийالشرح
Hadisin Thaubaan cewa Annabi - SAW- ya ce: "Idan Musulmi ya Duba dan uwansa Musulmi - ma'ana: a cikin rashin lafiyarsa - to yana nan a cikin Dausayin Aljanna." An ce: Mene ne Dausayin Aljanna? ya ce: Al-jannar ai zai rika xiban 'ya'yan Itatuwanta Tsawon lokacin da ya zauna tare da wannan mara lafiyan, don haka abin da dawowar mai haƙuri ya samu na lada kwatankwacin abin da wanda ya girbe 'ya'yan itacen ya mallaka, sai aka ce: Abin da ake nufi a nan shi ne hanya , kuma ma'anar shine dawowar tana tafiya akan hanyar da zata kaika zuwa Aljannah, kuma fassarar farko itace ta farko ita ce mafi cancanta. Kuma Zama tare da mara lafiya ya banbanta gwargwadon yanayi da mutane.Za a iya zama tare da mara lafiya, akwai kuma wanda ba'a bukatar Zaman saboda idan aka fahinci cewa Mara lafiyan yana jin dadin zaman wannan Mutumin kuma yana son ya dade a wajensa abunda ya fi masa ya jinkirta, kuma idan aka fahimci cewa Mara lafiyan yana son Mai dubashin ya tafi da wuri to kada ya zauna, to ba/a buƙaci hakan ba.Kowane abu yana dalokacinsa.التصنيفات
Ladaban duba Mara lafiya