"cewa shi ya wuce Yara sai yayi musu sallama, ya ce Annabi ya kasance yanayin hakan

"cewa shi ya wuce Yara sai yayi musu sallama, ya ce Annabi ya kasance yanayin hakan

An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- "cewa shi ya wuce Yara sai yayi musu sallama, ya ce Annabi ya kasance yanayin hakan

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Ladaban Sallama da Neman izini