إعدادات العرض
Idan liman ya ce Ameen kuma ku ce Ameen ,domin duk wanda Ameen dinsa ta dace da ta Mala'iku to an gafarta masa abunda ya gabata na zunubansa.
Idan liman ya ce Ameen kuma ku ce Ameen ,domin duk wanda Ameen dinsa ta dace da ta Mala'iku to an gafarta masa abunda ya gabata na zunubansa.
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi: uwa ga Annabi "Idan Liman yace Ameen kuma kuce Ameen, domin duk wanda Ameen dinsa ta dace da Ameen din Mala'iku to angafarta masa abunda ya gabata na zunubansa.
[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी සිංහල ئۇيغۇرچە Português Kurdîالشرح
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ma duk Umarcemu muce Ameen idan liman ya ce Ameen , domin wannan lokacin shi ne lokacin Ameen din Mala'iku kuma duk wanda tasa ta dace da ta Mala'iku to angafarta Masa Zunubansa da suka gabata.التصنيفات
Sifar Sallah