"Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane basu da Dukiya, ko Dangi, saboda haka wani daga cikinku ya hadu da Biyu ko Uku"

"Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane basu da Dukiya, ko Dangi, saboda haka wani daga cikinku ya hadu da Biyu ko Uku"

An rawaito daga Jabir Allah ya hyarda da shi daga Annabi cewa shi idan yayi niyyar yaki sai ya ce: "Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane basu da Dukiya, ko Dangi, saboda haka wani daga cikinku ya hadu da Biyu ko Uku"

[Ingantacce ne] [Abu Daud Ya Rawaito shi]

الشرح

Ma'ana: Cewa Annabi ya Umarci Sahabbansa -Allah ya yarda da su- cewa Mutane biyu ko Uku suna Musanyen rakumi daya har sai ya kasance baki dayansu dai dai

التصنيفات

Kyawawan Halaye, Ladabai da Hukunce Hukuncen Tafiya