"wani Mutum yace: Ya Manzon Allah wani Mutum daga cikin mu yakan gamu da Danuwansa ko Abokinsa shin ya durkusa masa, sai ya ce to ya rikeshi ya ya sunbance shi ? sai yace aa sai ya ce to ya kama hannunsa su gaisa? ya ce: Ey"

An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce "wani Mutum yace: Ya Manzon Allah wani Mutum daga cikin mu yakan gamu da Danuwansa ko Abokinsa shin ya durkusa masa, sai ya ce to ya rikeshi ya ya sunbance shi ? sai yace aa sai ya ce to ya kama hannunsa su gaisa? ya ce: Ey"

[Hasan ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Ladaban Sallama da Neman izini