Idan Bawa ya Kusance ni da dani daya, sai nima na kusanceshi da tsawon Hannu, idan kuma ya kusance ni da tsawon danin Hannuwa biyu, kuma idan yazo mun yana mai tahowa sai in zo masa ina mai Sassarfa

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Tauhidin Sunaye da Siffofi, Falalar Ayyuka na qwarai