Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim

Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim

Daga Ummu Shuraik -Allah ya yarda da ita- Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

ANNABAWA DA MANZANNI MAGABATA AMINCI A GARESU, ABIN DA YA HALATTA DAGA CIKIN DABBOBI DA TSUNTSAYE