Shin kun ga wani mutum da yake yin aiki mai kyau, har mutane suka yaba masa akan hakan? Ya ce: Wannan bishara ce ta mumini

Shin kun ga wani mutum da yake yin aiki mai kyau, har mutane suka yaba masa akan hakan? Ya ce: Wannan bishara ce ta mumini

Daga Abu Dharr - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: An gaya wa Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - Shin kun ga wani mutum da ya aikata aiki na gari, sai mutane suka yabe shi? Ya ce: "Wannan bishara ce ta mumini."

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Falalar Ayyuka na qwarai