Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi

Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: naji Manzon Allah SAW ya na cewa: "Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Kaya da kuma Ado