إعدادات العرض
1- Manzon Allah SAW ya La'anci Mutumin da ya ke sanya kayan Mata, Ko macen da take sanya kayan Maza
2- Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW
3- Maimakon haka ya sanya siliki wanda ba shi da halitta
4- An hana sanya alhariri da zinare ga mazan na al'ummata, kuma ya halatta ga matan su.
5- Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi
6- Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama
7- Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran