إعدادات العرض
1- Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ba Khadija - yardar Allah ta tabbata a gare ta - ya yi bushara da gida a cikin aljanna ta ciyawa, ba tare da hayaniya da abin tarihi ba.
2- "Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani
3- Mutane da yawa su cika Mutane, amma daga cikin Mata babu waxanda suka cika sai Asiya Matar fir'auna, da Maryam Bint Imran, kuma lallai cewa Falalar Aisha akan sauran Mata kamar Falalar Al-tharid kan sauran abinci
4- Lallai Al-amarinku yana cikin abunda yake damuna bayana, babu mai iya haquri da ku sai mai haquri"