Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan

Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan

Daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan"

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]

الشرح

Anas yana bada labarin cewa Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi ya fuskanto su basa miqewa saboda saninsu cewa Manzon Allah SAW da yanaqin hakan

التصنيفات

Ladaban Ziyara da neman Izini, Qanqan da kansa SAW