إعدادات العرض
Kujerar tana cikin karaga sai dai kamar zoben karfe da aka jefa a tsakanin bayana na masu gidan.
Kujerar tana cikin karaga sai dai kamar zoben karfe da aka jefa a tsakanin bayana na masu gidan.
Daga Abu Dhar al-Ghafari - yardar Allah ta tabbata a gare shi - da sarkar makamai: "Kujerar tana cikin karaga sai dai kamar zoben karfe da aka jefa a tsakanin bayana na masu gidan."
[Ingantacce ne] [Ibnu Abi Shaiba ne ya rawaito a Babin Magana kan Al'arshi - Al-Thahabi Ya Rawaito shi a Babin Uluwwi (Daukakar Allah bisa Bayinsa(]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी Tiếng Việt Kurdî Kiswahili Português සිංහලالشرح
Yana fada - Allah ya kara masa tsira da aminci - a cikin hadisin Abu Dharr cewa kujera, tare da karfi da girma dangane da karaga, kamar zoben karfe ne wanda aka sanya shi a cikin jejin kasa mai fadi. Wannan yana nuna girman Mahaliccin sa da kuma cikakken ikon sa.التصنيفات
Tauhidin Rububiyya