Manzon Allah -SAW- ya hana shan ruwa daga korama ko gora

Manzon Allah -SAW- ya hana shan ruwa daga korama ko gora

Daga Abu Huraira da Abdullahi dan Abbas - Allah ya yarda da su - suka ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -Manzon Allah -SAW- "ya hana shan ruwa daga korama ko gora"

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Ladaban cin Abinci da Shan Abun Sha