"Yanzui bakwa ji ? yanzu bakwa ji? Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani,Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani.

"Yanzui bakwa ji ? yanzu bakwa ji? Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani,Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani.

An rawaito daga Abu Umama Iyyas Bn Sa'alaba Al-ansari Al-harisi -Allah ya yarda da shi- ya ce: wasu daga Sahabban Annabi sun anbaci Duniya a gabansa, sai Manzon Allah ya ce: "Yanzui bakwa ji ? yanzu bakwa ji? Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani,Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani.Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani.

[Hasan ne ta wani Sanadin] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Kyawawan Halaye