"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"

"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"

An rawaito daga Abdullahi Jabir Bn Samarah -Allah ya yarda da su- ya ce:"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

SALLAR JUMA'A, TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A HUƊUBOBI, TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A SALLAH