إعدادات العرض
1- Na yi salla tare da Manzo tsira da aminci su tabbata a gare shi; raka'a biyu kafi azahar da wasu raka'a biya bayan azahar, da raka'a biyu bayan jumaa, da raka'a biyu bayan Magariba, da raka'a biyu bayan issha'i"
2- Lallai" Annabi -tsira da aminci- ya kasance a wata tafiya, sai ya ya yi sallar Issha'i, ya karanta Wattini a daya daga cikin raka'oi biyun sallar, ban taba jin wani mai adadin sauti, ko dadin karatu kamar shi ba"
3- Cewa Annabi –SAW- ya kasance yana bacci a farkon dare, yana tashi a qarshen dare yana sallah
4- Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya rasa salla daga jin zafi ko wani abu da daddare, zai yi raka’a goma sha biyu da rana.
5- Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan
6- "Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
7- Na yi salla tare da Annabi -SAW- a wani dare, kuma ya tsawaita tsayuwa har sai na damu da wani abu mara kyau! Aka ce: Me kuke sha'awa? Ya ce: Na so in zauna in barshi.Daga Ibn Masoud - Allah ya yarda da shi - ya ce: Na yi salla tare da Annabi -SAW- a wani dare, kuma ya tsawaita tsayuwa har sai na damu da wani abu mara kyau! Aka ce: Me kuke sha'awa? Ya ce: Na so in zauna in barshi.