Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa

Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa

An rawaito daga Al-Sa'ib Bn Yazid -Allah ya yarda da shi- yace: "Yayin da Annabi SAW ya iso Madina- daga yakin Tabuka Mutane sun tare sai na tare shi tare da Yara, kuma a cikin wata Riwayar ya ce:"Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa"

[Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun] [Buhari ne ya rawaito shi]

الشرح

Al-Sa'ib ya bada Labarin cewa shi yayin da Annabi ya SAW ya iso Madina tare da Sahabbansa suna masu dawowa daga yakin Tabuka sun futo don tarbarsu a Thaniyat Al-wadaa, kuma ita wani guri ne daf da Madina, kuma wannan don dauke musu kewa ne da dadada musu, da kuma kwadaitarwa ga wadanda basu futa yakin ba

التصنيفات

Ladabai da Hukunce Hukuncen Tafiya, Yaƙe-yaƙensa da Kuma Yaqunan da bai halarta ba SAW