Ranar Al-kiyama za'a zo da Qur'ani da Ma'abotansa wadan da suke aiki da shi a cikin Duniya

Ranar Al-kiyama za'a zo da Qur'ani da Ma'abotansa wadan da suke aiki da shi a cikin Duniya

Ankarvo daga Nawwas Bn Sam'an -Allah ya yarda da shi- yace na ji Manzon Allah SAW ya ce "za;a zo da Alqur'ani a Ranar Alkiyama da Ma'abotansa da suke aiki da shi a Duniya, Suratul Baqara da Ali Imran suna musu jangora, suna kare Ma'atansu"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Falalar Kulawa da Al-qur’ani