"Duk wanda aka bashi Raihan, to kada yaki karba, saboda yana saukin dauka, ga kuma dadin Kamshi"

"Duk wanda aka bashi Raihan, to kada yaki karba, saboda yana saukin dauka, ga kuma dadin Kamshi"

An rawaito daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi -daga Annabi: "Duk wanda aka bashi Raihan, to kada yaki karba, saboda yana saukin dauka, ga kuma dadin Kamshi"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

Duk wanda aka bashi turare ko aka nemi a sanya masa to ya dace ya karba, saboda babu wata wahala a cikin dauka kuma kanshinsa mai dadi ne

التصنيفات

Ladaban Ziyara da neman Izini