إعدادات العرض
1- Ka bauta wa Allah shi kaxai, kada ka hada kome da Shi, kuma ka bar abin da ubanninka suka fada, kuma Ya umurce mu da yin addu’a da gaskiya
2- Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya rubuta (wasiku) zuwa ga Kisra, da Ƙaisara, da Najjashi, kai da dukkan mai tsaurin kai, yana kiransu zuwa ga Allah - Maɗaukakin sarki -