Lallai idanuwa Maxaurin Dubura ne, idan xayanku yayi bacci da idanuwansa to Maxauran zasu kwance ne

Lallai idanuwa Maxaurin Dubura ne, idan xayanku yayi bacci da idanuwansa to Maxauran zasu kwance ne

An Rawaito daga Mu'awiya Bn Abi Sufyan -Allah ya yarda da shi ya: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Lallai idanuwa Maxaurin Dubura ne, idan xayanku yayi bacci da idanuwansa to Maxauran zasu kwance nei"

[Hasan ne] [Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi]

التصنيفات

Abubuwan da suke warware Al-wala