إعدادات العرض
1- Lallai cewa Manzon Allah SAW ya sunbanci Wata daga cikin Matansa, sannan ya futa Sallah kuma bai sake Alwala ba
2- Idan ɗayanku ya ji wani abu a cikinsa, sai ya rikitar da shi cewa shin wani abu ya fita daga gare shi ko a'a, to, kada ya fita daga masallaci har sai ya ji kara ko ya ji waji wari
3- Sahabban Manzon Allah SAW sun Kasance a lokacinsa suna jiran Sallar isha har su fara gyangyaxi sannan suyi Sallah kuma basa sake Alwala
4- Duk wanda yayi Wankan Gawa to yayi Wanka shi ma, kuma duk wanda ya xauketa to ya sake Alwala
5- Lallai idanuwa Maxaurin Dubura ne, idan xayanku yayi bacci da idanuwansa to Maxauran zasu kwance ne