Wajabcin dogaro da Allah Madaukaki da kuma nuna kulawar Allah a cikin annabawansa da waliyyansa

Wajabcin dogaro da Allah Madaukaki da kuma nuna kulawar Allah a cikin annabawansa da waliyyansa

Daga Abu Bakr Al-Siddiq, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Na kalli kafafun mushrikai yayin da muke cikin kogo alhalin suna kan kawunanmu, sai na ce: Ya Manzon Allah, da dayansu ya kalli karkashin kafafunsa, da ya gan mu.

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Sirah da Tarihi, Hijira