إعدادات العرض
Sirah da Tarihi
Sirah da Tarihi
4- Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa kyawawan ɗabi’u
5- To, ɗabi’un Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi sun kasance Alƙur’ani ne
8- Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
29- Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan
35- Kada mace ta yi tafiya, tafiyar kwana biyu sai da mijinta tare da ita ko muharraminta
65- Mafi soyuwar tufafi ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi ne taguwa.
97- Manzon Allah SAW bai bar Dinare da Dirhami ba ko Akuya ko Raqumi kuma bai yi Wasiyya da komai ba
101- "Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi bai Aure kan Khadija ba har saida ta Mutu"