Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana atishawa, yana sanya hannunsa ko tufafinsa, kuma yana runtse - ko matse - muryar, mai labarin ya yi shakku.

Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana atishawa, yana sanya hannunsa ko tufafinsa, kuma yana runtse - ko matse - muryar, mai labarin ya yi shakku.

Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana atishawa, yana sanya hannunsa ko tufafinsa, kuma yana runtse - ko matse - muryar, mai labarin ya yi shakku.

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]

الشرح

Hadisin ya nuna ladubban da ke da alaqa da atishawa, don haka yana da kyau mai atishawa kada ya wuce gona da iri game da sakin atishawa kuma kada ya xaga muryarsa, sai dai ya runtse ya rufe fuskarsa idan hakan ta yiwu.

التصنيفات

Ladaban Atishawa da Hamma, Ladaban Atishawa da Hamma, Rayuwar Manzon Allah, Rayuwar Manzon Allah