Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi nazunubi, to ya tsaya Arba'in shi ne mafi Alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah Abu-Al-nadhr: Bansani ba: Kwana Arba'in ya ce ko Wata ko Shekara

Daga Abu Juhaim Dan Alharis Dan Simmah mutumin Madina - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi: Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi nazunubi, to ya tsaya Arba'in shi ne mafi Alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah Abu-Al-nadhr:Bansani ba: Kwana Arba'in ya ce ko Wata ko Shekara

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Sunnonin Sallah