"Da sunan Allah Allah nake Maka Rukya, daga dukkan wani abu da zai cutar da kai, daga dukkan kowane irin Mutum ko Ido Mai Hassada, Allah ya baka lafiya, da sunan Allah nake maka Rukya"

"Da sunan Allah Allah nake Maka Rukya, daga dukkan wani abu da zai cutar da kai, daga dukkan kowane irin Mutum ko Ido Mai Hassada, Allah ya baka lafiya, da sunan Allah nake maka Rukya"

An rawaito daga Abu Sa'id Al-khudri -Allah ya yarda- cewa Mala'ika Jibril ya zo wajen Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi - sai ya ce da shi: Ya Muhammad! Bakada lafiya ko? sai ya ce: E sai "Da sunan Allah Allah nake Maka Rukya, daga dukkan wani abu da zai cutar da kai, daga dukkan kowane irin Mutum ko Ido Mai Hassada, Allah ya baka lafiya, da sunan Allah nake maka Rukya"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Ruqiyya ta Shari'a