Ba zai tava shiga wuta ba duk Mutumin da ya Halarci yaqin Badr da Hudaibiyya

Ba zai tava shiga wuta ba duk Mutumin da ya Halarci yaqin Badr da Hudaibiyya

An rawaito daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah ya ce: "Ba zai tava shiga wuta ba duk Mutumin da ya Halarci yaqin Badr da Hudaibiyya"

[Ingantacce ne] [Ahmad ne ya rawaito shi]

الشرح

Ma'anar Hadisin shi ne cewa shi ba zai shiga Wuta ba ba duk Mutumin da ya halarci Yaqin Badr da sulhun Hudaibiyya tare da Manzon Allah SAW Kuma wannan bishara ce Babba a gare su -Allah ya yarda da su

التصنيفات

Falalar Sahabbai -Amincin Allah a gare su-, Darajar Sahabbai-Amincin Allah a gare su-, Falalar Sahabbai -Allah yayarda da su-