إعدادات العرض
1- "Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba".
2- :
3- Ku wuce Abubakar, ku bar shi ya yi Sallah tare da mutane
4- Lallai kowace Alumma tana da Amintaccen ta, kuma lallai amintaccen wannan Al-umma shi ne Abu Ubaidah Bn Al-Jarrah
5- Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani dutse, bai iya hawa ba, sai ya zaunar da Xalha aqarqashinsa, sai ya hau SAW kansa, har saida ya daidaita akansa, sai ya ce: naji Mazon Allah SAw yana cewa ta Wajaba ga Xalha.