Zaman dakon kwana xaya a tafarkin Allah yafi Duniya da aunda yake cikinta

Zaman dakon kwana xaya a tafarkin Allah yafi Duniya da aunda yake cikinta

Daga Sahal Bn Sa'ad =Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Zaman dakon kwana xaya a tafarkin Allah yafi Duniya da aunda yake cikinta, kuma Mazaunin Bulalar xayanku a cikin Al-janna yafi Duniya da abunda yake cikinta, tafiyar safe da Bawa zai yi ta a tafarkin Allah ko kuma yammaci yafi Duniya da abunda yake cikinta"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Manzon Allah SAW yana bada labarin cewa Matsayin Zaman dakon kwana xaya a tafarkin Allah yafi Duniya da aunda yake cikinta, kuma Mazaunin Bulalar xayanku a cikin Al-janna yafi Duniya da abunda yake cikinta, tafiyar safe da Bawa zai yi ta a tafarkin Allah ko kuma yammaci yafi Duniya da abunda yake cikinta

التصنيفات

Falalar Ayyuka na qwarai, Falalar Jahadi