إعدادات العرض
Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani daga yin tsarki da toroson dabbobi ko ƙashi
Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani daga yin tsarki da toroson dabbobi ko ƙashi
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani daga yin tsarki da toroson dabbobi ko ƙashi, kuma ya ce: «Lallai su basa tsarkakewa».
[Ingantacce ne] [Al-Dar Al-Kutni Ya Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Türkçe اردو 中文 हिन्दी Tagalog Kurdî Tiếng Việt Magyar ქართული සිංහල Kiswahili Română অসমীয়া ไทย Português मराठी دری አማርኛ ភាសាខ្មែរالشرح
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana wanda ya biya buƙatarsa na fitsari ne ko bahaya ya yi tsarkin hoge da ƙashin dabbobi ko torosonsa da busassun torosonsa; kuma ya ce: Lallai su basa kawar da najasa, kuma ba'a tsarkaka daga garesu.فوائد الحديث
Bayanin wasu daga cikin ladubban bayan gida da kuma tsarki.
Hani daga tsarkin hoge da toroson dabbobi; domin cewa shi: Kodai ya zama najasa, ko kuma domin cewa shi abincin dabbobin aljanu ne.
Hani akan yin tsarkin hoge da ƙashi; domin cewa shi kodai najasa ne, ko kuma domin abincin aljanu ne su da kansu.
التصنيفات
Ladaban biyan bukata