إعدادات العرض
Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama
Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama
Daga Mu'awiya -Allah Ya yarda da shi- ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama".
[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी සිංහල Kurdî Tiếng Việt Nederlands Kiswahili অসমীয়া ગુજરાતી Magyar ქართული Românăالشرح
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa ladanai waɗanda suke kiran sallah sune mafiya tsawon wuyaye a cikin mutane ranar alƙiyama, saboda girman aikinsu, da kuma yawan alherinsu, da girman ladansu.فوائد الحديث
Falalar kiran sallah da kwaɗaitarwa a cikinsa.
Bayanin matsayin ladanai da ɗaukakar matsayinsu a ranar alƙiyama.