إعدادات العرض
Ku yi gaggawar kai janaza don kuwa in ta kirki ce: Mafi alheri shi ne ku kai ta zuwa gare shi, in kuma ta kasance sabanin hakan: kun sauke sharri daga kanku
Ku yi gaggawar kai janaza don kuwa in ta kirki ce: Mafi alheri shi ne ku kai ta zuwa gare shi, in kuma ta kasance sabanin hakan: kun sauke sharri daga kanku
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: Manzon Allah tsira da aminci su tabbata gare shi yace: "Mafi alheri shi ne ku kai ta zuwa gare shi, in kuma ta kasance sabanin hakan: kun sauke sharri daga kank
[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी ئۇيغۇرچە Português Kurdî Tiếng Việtالشرح
Shari'a mai hkima ta yi umarni da yin gaggawa wajen binne mamaci, wani abin da yasa ake son yin saurin wajen shirya mamaci da yi masa wanka da salla da daukan shi da bisne shi,kwadayin ko ta kirki ce, a kai ta ga alheri da rabo, bai kamata a bata lokaci wajen kaita ba, alhali tana cewa: ku kai ni ku kai ni, in kuma sabanin haka ne, to kaga sharri ne tare da ku, ya kamata ku rabi da shi ku hutawa kanku da wahala, da kuma ganin shi, ku sanya shi a kabarinsa.التصنيفات
Xaukar Mamaci da binneshi